
EFCC ta kama Yusuf bisa zargin aikata almundahana kuma an shirya gurfanar da shi a ranar 30 ga Janairu, amma kotu ta jinkirta shari’ar don bai wa masu gabatar da kara damar gyara tuhume-tuhumen da ke kansa.
An ki amincewa da bukatar Bada beli, inda alkalin kotu ya umarci a ci gaba da tsare shi a hannun EFCC har zuwa ranar da za a sake gurfanar da shi.
Menene ra’ayinku?