Friday, January 16
Shadow

Zan cika duka alkawuran da nawa ‘yan Najeriya >>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa zai cika duka alkawuran da yawa ‘yan Najeriya.

Ya bayyana hakane a ziyarar aiki da ya kai jihar Nasarawa.

Shugaban kuma ya bayar da tabbacin baiwa jihar Nasara gudummawar da take bukata wajan ci gaba musamman ta fannin ma’adanai da noma.

Ya bayyana hakane yayin ziyarar da ya kaiwa Sarkin Lafiya,Sidi Bage Muhammad sannan ya jinjinawa Gwamna Abdullahi Sule game da ayyukan ci gaba da yayi a jihar.

Karanta Wannan  Kalli Yanda Budurwarsa baturiya ta yi rugu-rugu da wayarsa saboda yaki yadda yayi lalata da ita

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *