Wednesday, September 30
Shadow

Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya sakawa sabuwar gadar sama da ya gina sunan Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya sakawa sabuwar gadar sama da ya gina sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Sule ya bayyana hakane yayin bude gadar a ranar Laraba.

Yace tsarin Gwamnatin Tinubu ne ya karfafa masa gwiwar aikata wannan aiki inda yace kuma an yi wadannan ayyukane ba tare da cin bashi ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo daga wajan taron gamayyar 'yan Adawa na jam'iyyar ADC, Dino Melaye yana ta wake-wake

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *