Monday, December 16
Shadow

Zan samu ribar Dala Biliyan $30 a karshen shekarar 2024>>Dangote

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa nan da karshen shekarar 2024 zai samu ribar zunzurutun kudi har Dala Biliyan $30.

Dangote ya bayyana hakane a hirar da CNN ta yi dashi.

Ya bayyana cewa, hakan zai sa kamfaninsa ya shiga sanun kamfanoni 120 mafiya karfi a Duniya.

Dangote dai a yanzu yana da mamatar man fetur wadda take daya daga cikin matatun man da ke da girma a Duniya.

Karanta Wannan  Tsadar rayuwa: Kamfanin Guinness mai yin giya ya sanar da ficewa daga Najeriya saboda ciniki yayi kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *