Thursday, December 25
Shadow

Zan Shiga gaba wajan Nemawa Nnamdy Khanu Afuwa a wajan Gwamnati idan ya nuna Nadama>>Inji Sheikh Gumi

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, zai shiga gaba wajan nemawa shugaban kungiyar ÌPÒB, Nnamdi Kanu afuwa idan ya nuna nadama.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Ya bayyana hakane yayin da yake cewa, ‘yan Bindiga da suka saduda ya kamata a yi sulhu dasu.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1993245594799030482?t=1TY_ceUrzmbo271UR8Y-Eg&s=19
Karanta Wannan  Kotu ta daure dan gidan shugaban kasar Equatorial Guinea saboda sayar da jirgin saman shugaban kasar da yayi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *