Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sowore ya je hedikwatar ‘yansanda dan ya ga sabon IGP, Disu da shugaba Tinubu ya nasa, saidai ‘yansanda da yawa sun ce mas su basu ma san an nada sabon IGP ba

Dan Fafutuka, Omoyele Sowore ya je Hedikwatar ‘yansandan Najeriya dan ya ga sabon IGP saidai ‘yansanda da yawa sun ce masa basu ma san an nada sabon IGP din ba.

A cewarsu har yanzu Egbetokun ne yake akan kujerar.

Karanta Wannan  Kokarin rage yawan kudaden dake hannun Al'ummar Najeriya da CBN ke yi ya ci Tura maimakon ma kudin dake hannun mutanen su ragu, karuwa suke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *