Wannan matar dake California na kasar Amurka wadda shekarunta 63 tace da yawa suna tsammanin shekarunta 20.
Matar dai tace har yanzu tana jin kanta kamar matashiya a jiki da zuciyarta.