Wednesday, November 18
Shadow

Maganar komawar Gawuna Kwankwasiyya na shirin tabbata, ji kalman Yabo sa Kwankwaso ke gaya ma gawunan

Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya jinjinawa Gawuna sosai a yayin da tawagar gawunan suka je masa gaisuwar Sallah.

An ji Kwankwaso na fadar cewa Gawuna kwamishinansa ne me daraja kuma yanda yake girmamashi tun yana gwamna har yau bai canja ba.

Sannan yace Gawuna bai taba fadar wata magana mara dadi akansa ba.

Rade-radi dai sun yi yawa akan cewa, Gawuna na shirin komawa Kwankwasiyya inda Ake tsammanin Kwankwason zai tsayar dashi takarar gwamna.

Karanta Wannan  Ko Tinubu danshi zai nada shugaban INEC, sannan ya ba matarshi mukamin Shugabar Alkalan Najeriya, sai ya fadi zabe a 2027>>Solomon Dalung

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *