Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matan Kano suka cire dan kamfensu suke Nunawa Duniya suna cewa wai Dankamfai din Tsula

SIYASAR KANO: An hangi wasu mata magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf suna daga Dan Kamfai na mata suna kiran Dan Kamfen Tsula.

Matan da suka bayyana kansu a matsayin yan kungiyar Gida Gida Tiktokers, an jiyo su suna ihu suna kiran Dan Kamfen Tsula.

Jama’a da dama A Kano sun nuna alhinin su kan wannan abu a cewar su wannan ba dabiar Kanawa bace, Videon yana comment

Meye Raayin ku ?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda sabon wajan tsayuwar Motoci na zamani da aka kashe Miliyoyin Naira wajan ginawa a Abuja ya lalace bayan ruwan sama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *