Thursday, May 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Mun fi ‘yan Najeriya iya turanci, idan ‘yan Najeriya suka yi Turanci sai ka rasa me suke cewa>>Inji Shugaban kasar Kenya, William Ruto

Shugaban kasar Kenya, William Ruto ya bayyana cewa, ‘Yan Najeriya basu iya turanci ba idan suka yi turanci ba’a gane ahinda suke cewa.

Yace amma su ‘yan Kenya sun fi ‘yan Najeriya iya turanci da ilimi.

Yayi wannan maganane a matsayin martani bayan da shugaba Tinubu ya yi magana akan tattalin arzikin Kenya wanda yace Na Najeriya ya fishi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A karshe Dai Sheikh Salihu Zaria yayi bayani filla-filla kan Rahotannin dake cewa An afka masa saboda magana kan Haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *