
Tauraruwar Tiktok da ta shahara sosai wajen yada badala da maganganun batsa Shalele ta bayyana cewa ta tuba.
Shalele wadda har bidiyoyinta tsirara sun yadu sosai tace daga yau ta daina duk wani na ba daidai ba da ya sabawa Addini da Al’ada.
Da yawa sun jinjina mata kan wannan mataki data daukarwa rayuwarda.