Sunday, March 23
Shadow

Bidiyo:Na Tuba na daina Yada Badala>>Inji ‘Yar Tiktok, Shalele

Tauraruwar Tiktok da ta shahara sosai wajen yada badala da maganganun batsa Shalele ta bayyana cewa ta tuba.

Shalele wadda har bidiyoyinta tsirara sun yadu sosai tace daga yau ta daina duk wani na ba daidai ba da ya sabawa Addini da Al’ada.

Da yawa sun jinjina mata kan wannan mataki data daukarwa rayuwarda.

Karanta Wannan  Ji Martanin da Hadiza Gabon tawa wani da yace mata ta bashi kudi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *