
Wani mutum dan shekaru 60 da wata da aka bayyanata a matsayin ‘yar shekaru 16 sun bayyana a kafafen sada zumunta suna soyayya.

An ga yanda mutumin ya saka mata zobe a hannu yana nunawa alamar ta amince da soyayyarsa.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce, musamman kasancewarsu kirista inda da dama ke cewa da musulmai ne da ba karamin zagi zasu sha ba.