Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: shima yace baya son shinkafar da APC ta bashi tallafin Ramadana

Da alama, Tunanin ‘yan Najeriya ya fara canjawa.

Dan kuwa a yanzu ana ta samun rahotanni dake cewa, ‘yan Najeriyar da yawa na kin karbar tallafin shinkafar da ake basu.

Wannan ma wanine da dan siyasa ya bashi tallafin shinkafa amma yace baya so.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Labari me ban mamaki, Balarabe ya je kasar Sudan ya yi aure, ya haihu da matar, ya gudu da dan ya koma Saudiyya yacewa dan nasa mahaifiyarsa ta rasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *