Sunday, March 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda yaro tya shake Abokinsa saboda yace masa yana kama da shugaba Tinubu

Wani yaro ya dauki hankula a kafafen sadarwa bayan da aka ga yana fada da abokinsa akan yace masa yana kama da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Bidiyon fadan yaran ya dauki hankula sosai inda aka ji yaron yana cewa shi mutumin kirki yake son zama idan ya girma.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Babban Fasto a Najeriya, Enoch Adebayo ya yi karin haske kan maganar cewa ya musulunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *