Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data saka a shafinta na sada zumunta tanawa masoyanta barka da zuwan watan Ramadana.