Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Zawarawan Arewa ke tallata kansu a kafafen Sada zumunta

Bayan da shahararriyar me wankin gidaje ta Abuja, Maryam Bulama ta bayyana cewa, Akwai wani Dan shekara 50 dake neman matar aure.

Sannan yana neman bazawara me shekaru 35 zuwa 40 ya aura duk me so ta bayyana kanta.

Da yawan mata zawarawa sun rika ajiye mata shekarunsu wasu ma da hotunansu suna cewa gasu.

Comment dinta ya cika da masu bayyana kansu inda suke cewa suna da bukatan hakan.

@mbacleaningandlaundry

Call us for your cleaning and laundry services,we are located at 62 Road Gwarimpa Abuja

♬ original sound – Mbacleaningandlaundry
Karanta Wannan  Da Duminsa: Akwai yiyuwar Najeriya zata iya kaiwa ga gasar cin kofin Duniya na 2026 duk da Dr. Congo ta cireta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *