Wednesday, September 30
Shadow

Ikon Allah: Kalli Bidiyon wani farin Kumfa daya bayyana a kusa da Jere hanyar Kaduna zuwa Abuja

Wani abu me kama da Kumfa ko Gajimare daya bayyana a kusa da garin Jere dake kan hanyar Abuja zuwa Kaduna ya dauki hankula.

@trtafrikaha

Mazauna wani waje a kusa da garin Jere na Jihar Kaduna sun sha mamaki bayan da aka ga wani farin abu mai kama da gajimare ya bayyana. Bidiyoyin da suka bazu a kafafen sada zumunta sun nuna yadda mutane ke kallon lamarin cikin mamaki da al’ajabi. Sai dai har yanzu ba a tabbatar da ainihin abin da ya haddasa wannan lamari ba, ko ya faɗo ne daga sama ko kuma ya fito ne daga ƙasa.

♬ original sound – TRT Afrika Hausa – TRT Afrika Hausa

Ba’a san dalilin bayyanar abin ba

Mutane sun taru sunata kallonsa suna mamaki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An Ganta Tsyràrà wani na Aikata Alfàshà da ita a daji
@trtafrikaha

Mazauna wani waje a kusa da garin Jere na Jihar Kaduna sun sha mamaki bayan da aka ga wani farin abu mai kama da gajimare ya bayyana. Bidiyoyin da suka bazu a kafafen sada zumunta sun nuna yadda mutane ke kallon lamarin cikin mamaki da al’ajabi. Sai dai har yanzu ba a tabbatar da ainihin abin da ya haddasa wannan lamari ba, ko ya faɗo ne daga sama ko kuma ya fito ne daga ƙasa.

♬ original sound – TRT Afrika Hausa – TRT Afrika Hausa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *