
‘Yar Fim din kudancin Najeriya, Lydia Usang ta bayyana cewa duk namijin da ya ganta sai sha’awarsa ta tashi saboda tsabar kyan da jikinta ke dashi.
Ta bayyana hakane a hirar da jaridar Vanguard ta yi da ita inda tace maganar gaskiya Allah ya mata kyau, babi namijin da zai kalleta bai sake kallo ba.
Saidai tace har yanzu bata da tsayayye abinda ta mayar da hankali akai shine aikinta na yin fim.