Sunday, September 13
Shadow

Wannan Wani Igala ne wanda yace yayi ridda daga Musulunci

Wani dan Igala wanda yace yayi ridda daga Musulunci yace mahaifinsa ne ma ya kawo Musulunci Igala amma shi yayi ridda.

Saidai yace ana masa barzanar Khisa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Hukumar 'yansandan jihar Kaduna ta gayyaci El-Rufai ya gurfana a gabanta dan amsa tambayoyi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *