Saturday, March 15
Shadow

Kalli bidiyo inda Shiekh Adam Muhammad Dokoro yace Idan akwai wanda ya taba yin Zina ya tashi tsaye a wajen wa’azinsa

Babban malamin Islama, Shiekh Adam Muhammad Dokoro ya nemi idan akwai wanda ya taba yin zina ya mike tsaye.

Sai dai babu wanda aka samu ya mike.

Dan haka yace idan mutum yana yi ya daina ya tuba dan idan bai daina ba sai ya mike a gaban Allah.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Sunayen Larabawa masu dadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *