Monday, March 17
Shadow

Labari me Dadi: Za’a sake rage farashin man fetur

Rahotanni sun bayyana cewa, akwai yiyuwar farashin man fetur zai sake sauka saboda farashin danyen man fetur din wanda daga cikinsa ake fitar da man fetur din yana ci gaba da sauka.

Hakan zai kuma kara tabbata ne muddin aka ci gaba da samun karuwar karfin kudin Naira.

Farashin danyen mai ya fadi ne saboda sanarwar da kungiyar OPEC ta fitar cewa zata kara yawan man fetur din da take hakowa

Karanta Wannan  Na Samu Manyan Kyaututtuka Daga Wajen Manyan Murane A Yayin Bikin Zagayowar Ranar Haihuwa Ta, Shi Ya Sa Bikin Ya Ɗauki Hankulan Jama'a A Kafar Sada Zumunta, Cewar Jarumar Samha M. Inuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *