Friday, September 4
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yar Najeriya data yi karin gashi mafi tsawo a Duniya wanda yasa ta shiga Kundin tarihin Duniya

‘Yar Najeriya Helen Williams ta shiga cikin kundin tarihin Duniya bayan da ta yi karin gashi da ya fi kowane tsawo a Duniya.

Tsawon karin gashin nata ya kai kafa sama da 50.

Karanta Wannan  Gwamnati ce zata kayyade farashin man fetur dina>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *