Friday, December 12
Shadow

Hotuna: Jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja yayi Hadari

Jirgin kasan dake zirga-zirga tsakanin Abuja zuwa Kaduna yayi hadari a yau, Lahadi.

Jirgin yayi hadarin ne a daidai Jere.

Jirgin ya tashi ne daga Kaduna zuwa Abuja da misalin karfe 8:05 na safiyar ranar Lahadi.

Kuma ya sauka daga kan titinsa a daidai garin Jere.

Jami’an tsaron sojoji dana ‘yansanda sun je wajan da hadarin ya faru.

Hukumar NIBS ta sanar da cewa tana sane da faruwar lamarin kuma ta tura jami’anta zuwa wajan.

Karanta Wannan  Na talauce bani da kudi, kuma na sauka daga shugabancin Najeriya da mutunci na saboda ban karbi cin hanci gurin kowa ba>>Tsohon Shugaban kasa, Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *