Tuesday, February 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sarkin Kano ke Kuskus da ‘yan ajinsu a jami’ar Northwest University, Kano

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi II kenan a wannan Bidiyon yake Kuskus da ‘yan ajinsu a jami’ar Northwest University, Kano.

Sarki Muhammad Sanusi II dai ya dauki hankula sosai bayan komawarsa jami’ar dan samun ilimi a fannin shari’a.

@msd__142

Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II PhD CON.

♬ original sound – Kabiru Msd
Karanta Wannan  Sai Yanzu nake Dana sanin Auren Dan Bariki>>Inji Maryam Matar Gfresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *