
Matashin Hafizin Ku’rani Kuma Ɗalibin Aji Uku A Sashen Koyan Aikin Likita Na Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria, Abdulsalam Rabi’u Faskari Kenan Da Ƴan Bìñďìģa Suka Sace Da Mahaifinsa Da Wasu Yayyansa Akan Hanyarsu Ta Komawa Gida Faskari, Bayan Gwamna Dikko Radda Ya Karrama Shi A Ranar Talata Da Ta Gabata
Allah Ya Kuɓutar Da Su Cikin Aminci!
Daga Jamilu Dabawa