
A dazu ne muka ji yanda sojoji suka sake zuwa Ofishin hukumar wutar lantarki ta jihar Legas inda suka lakadawa jami’an hukumar dukan kawo wuka.
Lamarin ya dauki hankula musamman ganin ba’a dade ba hakan ta faru a baya.
A wannan karin rahotanni sun ce sojojin sun dauki manyan ma’aikata biyu inda suka kaisu barikinsu suka lakada musu duka.
Wannan bidiyon ya nuna yanda lamarin ya faru.