Wednesday, April 29
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sojojin Najeriya suka lakadawa ma’aikatan wutar Lantarki dukan tsiya saboda yawan dauke musu wuta

A dazu ne muka ji yanda sojoji suka sake zuwa Ofishin hukumar wutar lantarki ta jihar Legas inda suka lakadawa jami’an hukumar dukan kawo wuka.

Lamarin ya dauki hankula musamman ganin ba’a dade ba hakan ta faru a baya.

A wannan karin rahotanni sun ce sojojin sun dauki manyan ma’aikata biyu inda suka kaisu barikinsu suka lakada musu duka.

Wannan bidiyon ya nuna yanda lamarin ya faru.

Kalli bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Katsina, Dikko Raddah na shan suka bayan da yace Likitocin Najeriya basu da kishi suna fita aiki kasashen waje maimakon su tsaya Najeriya su taimakawa 'yan uwansu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *