Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo yanda NLC ta kulle gidan rarraba lantarki na Kaduna(KEDCO)

Kungiyar Kwadago ta NUEE dake karkashin NLC ta kulle gidan rarraba wutar lantarki na Kaduna, watau KEDCO.

Ta kulle gidan wutar ne a yau, Litinin dan tabbatar da yajin aikin da suke kan neman karin mafi karancin Albashi.

Kalli Bidiyon a kasa:

In compliance with the nationwide strike, the National Union of Electricity Employees(NUEE) has also shut down operations at the Kaduna Electricity Distribution Company (KAEDCO).

Karanta Wannan  Kalli Hoton Tsohon Ministan Sufuri, Amaechi a Filin jirgin sama yana jiran jirgin kasuwa ya jawo cece-kuce

The union officials on Monday morning locked the premises of KAEDCO Headquarters in Kaduna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *