Saturday, November 21
Shadow

Da Ayi 2-0 gara ayi 1-0>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria ya bayyana cewa da yayi 2-0 watau babu Duniya babu Lahira, gara yayi 1-0 watau ya samu Lahira.

Ya bayyana hakane a gaban Gwamnoni a yayin da yake ce musu su ji tsoron Allah, Allah zai tambayesu amanar dukiya, da rayukan Al’umma.

Malam nata shan Yabo saboda wannan namijin kokari da yayi.

Karanta Wannan  Kin Rame da yawa: Anata cece-kuce akan sabbin hotunan Hadiza Gabon, ji ainahin dalilin da yasa ta rame

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *