Saturday, November 21
Shadow

Karatun Qur’anin da Sadio Mane yayi ya dauki hankula

Dan kwallon kafa na kungiyar Alnasr, Sadio Mane ya dauki hankula saboda karatun Qur’anin da yayi a yayin da yake wuce ‘yan Jarida.

An jishi yana karanta Al Malu Wal Banuna Zinatul Hayatudduniya.

Hakan yasa akai ta jinjina masa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ganin wani dan siyasa na raba Naira 200 a jihar Kebbi ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *