Wednesday, May 21
Shadow

Mun san ana cutar mu, ba sai wani dan iska Munafiki Dan Bello ya fito ya gaya mana ba>>Inji Sheikh Adam Muhammad Albaniy Gombe

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Babban malamin Addinin Islama, Sheik Adam Muhammad Albany Gombe ya soki Dan Bello kan labarin zargin daya wallafa na cewa, an baiwa shugaban kungiyar Izala, Sheik Bala Lau kudin gina Azuzuwan makarantu daga Gwamnatin tarayya amma bai gina ba.

Malam ya bayyana Dan Bello a matsayin wanda yake can kasar waje yake gayawa mutane cewa wai ana cutarsu inda yace ‘yan Najeriya sun san ana cutarsu ba sai wani Dan Bello ya fito yana gaya musu ba.

Hakanan ya gargadi Dan Bello da cewa zasu mai tonon Silili idan bai daina abinda yake aikatawa dan shima ai ba mala’ika bane.

Kalli Bidiyon a kasa:

Karanta Wannan  Gwamna Zulum ya kai ziyara Garin Marte dake fama da hàrè-hàrèn masu ikirarin Jìhàdì

Malam ya nuna fushinsa sosai akan taba darajar Malamai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *