Tuesday, May 20
Shadow

FASAHA: Matashi Ya Kirkiri Na’urar Dake Gano Makamai Ko Ma’adanai A Cikin Dakika Daya

FASAHA: Matashi Ya Kirkiri Na’urar Dake Gano Makamai Ko Ma’adanai A Cikin Dakika Daya.

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Matashi dan asalin kljihar Kano mai suna Khalifa Aminu ya kirkiri na’urar dake gano makamai da ma’adinai dake ƙarƙashin ƙasa.

Na’urar za ta iya gano makamai waɗan da aka binne akarkashin kasa, da kuma ma’adanai dake ƙarƙashin ƙasa.

Wasu daga cikin abubuwan da na’urar zata iya gano wa, sun haɗa da, Gün, Bôóm, Bûllet dai sauran ma’adinai dake ƙarƙashin ƙasa.

Daga Ibrahim Dau Dayi

Karanta Wannan  Ka daina batawa Mahaifin mu suna>>'Ya'yan Abacha suka gargadi IBB

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *