Tuesday, February 3
Shadow

Kalli Bidiyon hudubar da uba yawa diyarsa bayan daurin aure da ta dauki hankula sosai

Wani mahaifi bafulatani ya dauki hankulan mutane sosai musamman a kafafen sadarwa bayan da aka ga irin hudubar da yawa diyarsa da aka daurawa aure.

Bidiyon hudubar ya watsu sosai a kafafen sadarwa inda ake ya sanya masa Albarka.

Ya gargadi diyarsa kada ta sake ta saurari kowa idan ba mijinta ba.

Sannan yace ko dusa mijinta ya kawo yace shi gareshi, ta karba ta dafa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mata da Miji na shan ruwan Allah wadai saboda yanda mijin yayiwa matarsa Bidiyo yana tambayarta ko ta taba aikata Alfasha da wani kamin ya aureta?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *