Saturday, November 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraruwar fina-finan Hausa Mansurah Isah ta nuna motar sama da Naira Miliyan 50 da Bello Matawalle ya bata ta tallata shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana sabuwar motar da karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bata dan tawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe.

An ga Mansurah tare da Hajiya Tubules da sauran abokan tafiyarta suna nuna motar suna murna.

Binciken Hutudole ya gano cewa, ana sayar da motar har sama da Naira Miliyan 50.

Karanta Wannan  Kwanaki kadan bayan data goyi bayan Trump ya kawowa Najeriya Khàrì, Wata kotu a kasar Amurka zata sayar da gidan Fitsararriyar mawakiya, Nicki Minaj dan biyan wani dogarin ta diyya bayan da ya kaita kara yana neman hakkinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *