Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo yanda mutane ke guduwa daga karamar hukumar Ryom ta jihar Filato dan fargabar kai hàri

Mutane da yawa ne aka ga suna gudun Hijira daga gidajensu a karamar hukumar Ryom ta jihar Filato saboda fargabar kai musu hari.

Jihar Filato dai na fama da matsalar rikice-rikice dake sanadiyyar rasa rayuka.

Karanta Wannan  Tunda an gaya shuwagabanni Allah sun ki ji, To a fito a musu zàngà-zàngà kawai>>Inji Alhaji Haruna Sharu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *