Friday, July 17
Shadow

Kalli: Fadar Vatican ta saki hotunan Gawar Fafaroma Kwance a cikin Akwatin gawa

Fadar Vatican ta saki hotunan gawar Fafaroma tana kwance a cikin Akwatin Gawa.

Nan da ranar Juma’a zuwa Lahadi ake tsammanin yin jana’izarsa.

Zuwa yanzu dai masu bankwana da yawa zasu je su rika bankwana dashi kamin a binneshi.

Karanta Wannan  Sam bana jin dadin Abinda ke faruwa a kasarnan, duk sanda naji labarin an Shekyen mutane sai na zubar da hawaye>>Inji Kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *