Friday, December 5
Shadow

Kalli: Fadar Vatican ta saki hotunan Gawar Fafaroma Kwance a cikin Akwatin gawa

Fadar Vatican ta saki hotunan gawar Fafaroma tana kwance a cikin Akwatin Gawa.

Nan da ranar Juma’a zuwa Lahadi ake tsammanin yin jana’izarsa.

Zuwa yanzu dai masu bankwana da yawa zasu je su rika bankwana dashi kamin a binneshi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan Kwado me hana Zarmalulun mikewa, Rashida Mai Sa'a ta kuma kawo Qaho da Dodon Kodi na mallaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *