Saturday, December 13
Shadow

Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya fice daga PDP zuwa APC.

Da Dumi-Dumi : Gwamnan Jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya fice daga PDP zuwa APC

Gwamnan Jihar Delta, Rt. Hon. Sheriff Oborevwori, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyar APC.

Sanarwar ta fito ne bayan wani taro na manyan gwamnati da aka gudanar a gidan gwamnati da ke Asaba, babban birnin jihar a yau Laraba.

Karanta Wannan  Kungiyar dalibai ta kasa NANS zata yi zanga-zangar kalubalantar rufe Makarantun Boko a wasu jihohin arewa saboda Azumin Ramadan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *