Friday, December 12
Shadow

Shi ma mataimakin takarar Atiku a 2023, Okowa ya koma APC daga PDP

Dr. Ifeanyi Okowa, mataimakin Atiku a takarar shugabancin ƙasa a zaben 2023 ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.

Okowa ya koma APC din ne tare da Sheriff Oborevwori, gwamnan jihar Delta Kuma magajin sa.

Hakazalika gaba ɗaya shugabancin PDP na jihar ta Delta ya narke cikin APC, kamar yadda sanarwa ta gabata a yau Laraba.

Karanta Wannan  Dukan da aka so a Lakadamin a jihar a jihar Gombe abin kunyane kuma na yi Allah wadai dashi, irin wanan abu na iya jawo yàkìn basasa>>Shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *