Friday, June 26
Shadow

Neman Shawara:Saurayina Fenti yake yi da sayar da labule, duk da cewa yana da Digiri nace ya nemi aikin gwamnati ya kiya, ku bani shawara

Wata budurwa ta nuna damuwa kan yanda tace saurayinta yana da Digiri amma kuma sana’ar Fenti yake da sayar da Labule.

Tace ita kuma tana jin kunyar ace mijinta sana’ar fenti yake dan haka ta bashi shawarar ya nemi aikin Gwamnati amma yaki.

Dan hakane ta ke nema shawarar abinda ya kamata ta yi.

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya ta sanar da fara turawa mutane bashin Naira Miliyan 1, karanta yanda zaku nema

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *