Saturday, November 14
Shadow

Na bar Addinin Musulunci

Wannan wata matashiyace ‘yar kasar Kenya wadda ta koma kasar Turai da zama

Saidai tace bayan komawa can ta gano wai Musulunci na takurawa rayuwarta.

Dalili kenan ma da yasa ta yi ridda ta bar addinin Musulunci.

Tace bayan fita daga Addinin Musulunci taji ta kamar ta fita daga gidan yari.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: An Baza Jami'an Tsaro A Fadar Gwamnatin Kano, Biyo Bayan Rade-Radin Shirin Komawar Gwamna Abba Da Mukarrabansa Jam'iyyar APC A Yau Litinin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *