Tuesday, May 20
Shadow

Hukumar Hizbah Ta Jihar Kano Ta Haramta Sauraron Wakar Hamisu Breaker Mai Suna ‘Amanata’ inda tace Zìnà wayar ke nunawa dan haka Haramunne sauraronta

Hukumar Hizbah Ta Jihar Kano Ta Haramta Sauraron Wakar Hamisu Breaker Mai Suna ‘Amanata’

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi kira ga matasa da su ƙauracewa sauraron waƙar Amanata ta Hamisu Breaker, tana mai cewar wannan waƙar haramun ce baki ɗaya.

Mataimakiyar Babban Kwamandan Hisbah a ɓangaren Mata Dakta Khadija Sagir Sulaiman ce ta bayyana hakan, ta ce, waƙar ta fito ƙarara tana nuna źìña daga yadda mata suke hawa suna irin wani lanƙwashe-lanƙwashe da karya murya.

Karanta Wannan  Yayin da aka yi sati 3 ba'a ga shugaba Tinubu ba, 'yan Najeriya sun shiga damuwa inda suka tambayar ina shugaban kasar ya shiga ne lafiya kuwa?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *