Sunday, May 18
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Zanga-zanga Ta Barke A Birnin Tarayyar Abuja

Gungun Malaman Firamare da sauran ma’aikatan ƙananan hukumomin Abuja sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan tituna, kan rashin biyan su mafi ƙarancin albashi, da sauran haƙƙoƙin da suke bin shugabannin ƙananan hukumomi 6 da ke Abuja.

Sun gudanar da zanga-zangar ne a yau Alhamis a ƙarƙashin ƙungiyar malaman makaranta ta NUT, da kuma ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta NULGE.

Karanta Wannan  Buhari bai so Tinubu ya zama shugaban kasa ba, Wayau Tinubun ya mai shiyasa ya samu nasara>>Inji Tsohon Hadiminsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *