Sunday, August 16
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Zanga-zanga Ta Barke A Birnin Tarayyar Abuja

Gungun Malaman Firamare da sauran ma’aikatan ƙananan hukumomin Abuja sun gudanar da zanga-zangar lumana a kan tituna, kan rashin biyan su mafi ƙarancin albashi, da sauran haƙƙoƙin da suke bin shugabannin ƙananan hukumomi 6 da ke Abuja.

Sun gudanar da zanga-zangar ne a yau Alhamis a ƙarƙashin ƙungiyar malaman makaranta ta NUT, da kuma ƙungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta NULGE.

Karanta Wannan  Dubban Mutane sun kamu da cutar Kanjamau daga wajan Janairu na shekarar 2026 zuwa yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *