Tuesday, April 7
Shadow

An bayyana abu daya da ya ragewa Atiku da Peter Obi su yi idan suna son kayar da Tinubu a zaben 2027

A yayin da komawar Kwankwaso jam’iyyar APC ke kara tabbata.

Sannan mataimakin Atiku a zaben 2023, Ifeanyi Okowa shima ya koma APC.

Sannan ake rade-radin shima mataimakin Peter Obi a zaben 2023, Datti Baba Ahmad wai zai koma APC, an bayyana abu daya da ya ragewa Peter Obi da Atiku Abubakar su yi shine su hade waje guda.

Masu sharhi sun ce idan ba hadewa suka yi a waje guda ba, ba zasu iya kayar da shugaban kasa Bola Tinubu said a zaben 2027 ba.

Karanta Wannan  An kori wata malamar coci daga cocin saboda tace ta musulunta, saidai tace karyane, ba dalilin kenan ba, An nemi a mayar da ita Qaruwar cocinne, ana nemanta da lalata taki yadda shiyasa suka koreta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *