Wednesday, November 4
Shadow

Ayatollahi Tage ya fasa Kwai inda yace MofyAlgaita Kirista ce

Wata Sabuwa

Rikicin Ayatollahi Tage da MofyAlgaita ya dauki sabon Salo.

Ayatollahi Tage ya fito yayi maganar cewa, shi mahaifansa Musulmai ne sannan ta daina fakewa da Musulunci tana abubuwanta, ta fito ta karbi kalmar Shahada, ko kuma ta fito a matsayinta na Kirista ta rika abubuwanta ba tare da boyewa a bayan Musulunci ba.

Hakan na zuwane bayan da MofyAlgaita ta nuna iyayenta a martanin datawa Tage inda take tambayarsa, shin iyayensa sun kai nata iyayen?

Wannan kalamai da Tage yayi duk da bai kira sunan MofyAlgaita ba, amma a halin yanzu da yawa sun fassara cewa da ita yake.

Sannan hankulan mutane ya rabu gida biyu

Karanta Wannan  Hajiya Naja'atu Bala Muhammad Ta Zama Mataikiyar Shugaban Jam'iyyar Hadaka Ta ADC Reshen Arewa Maso Yamma

Wasu na cewa, shin dama MofyAlgaita ba musulma bace?

Sannan wasu na cewa Tage bai kyauta ba, ba’a gorin Addini.

https://www.tiktok.com/@ayatullahitage/video/7694669025774685461?_r=1&_t=ZS-9AQtCIiPWkg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *