Friday, January 23
Shadow

Daga Karshe Fasihin Yaron Nan Khalipha Aminu Ya Gana da Farfesa Isa Ali Pantami

Daga Karshe Fasihin Yaron Nan Khalipha Aminu Ya Gana da Farfesa Isa Ali Pantami.

Idan zaku tuna shine yaron da ya yi fice wajen ƙirƙire-ƙirƙire da kuma kawo sabbin fasahohin zamani.

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Karanta Wannan  Kuma Dai:Farashin danyen man fetur da Najeriya ke fitarwa zuwa kasar waje ya tashi inda hakan ke barazana ga kudin shigar Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *