
Rahotanni sun ce Nan Hausawa ne ke barin Kasuwar Igbudu a garin Warri na jihar Delta.
An samu ‘yar Rashin Jituwa ne tsakanin Hausawa ‘yan kasuwa da mutanen Garin musamman abokan kasuwancinsu.
Wasu Rahotanni sun bayyana cewa, ‘yan kasuwa ‘yan Asalin garin Warri na kishi da Hassada da Hausawa ‘yan kasuwa saboda sun fisu samun ci gaba da ciniki wannan shine ya kawo rashin jituwar.