Saturday, November 28
Shadow

Malamin Islamiya, Ahlussunah dan kasar Afghanistan ya koyawa dalibansa yanda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ke tafiya a aikace

Wannan wani malamin Islamiya ne a kasar Afghanistan Ahlussunah wanda yake koyawa dalibansa Tafiyar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a aikace.

Bidiyon sa ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta muhawara akai.

Da yawan malaman Darika dana shi’a sun ce basu amince da wannan ba dan Hadisai ba haka suka ruwaito Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) na tafiya ba.

https://twitter.com/M0SC0W0/status/2125488685252776368?s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Halacci Iya Halacci Gwamna Abba Kabir na shan Yabo saboda zuwa kan gawar Kosan Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *